An sauke gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga jirgin da ya kawo ta daga kasar Ingila inda aka dorata a mota dan tafiya da ita garin Daura inda za’a binne.