Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Ku daina Dankwafe mata ace girki kawai suka sani, ku rika basu dama suna sana’a dan samun taro sisi>> Farfesa Sheik Isa Ali Pantami

Malamin Addinin Islama, Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ya bukaci mutane su daina barin mata a gida suna musu girki kawai.

Malam yace mata ma suna da irin fikirar da Allah ya hore musu wadda za’a iya amfani da ita wajan ci gaban Al’umma.

Dan haka yace kada a ajiye mace girki kawai ta sani, a rika basu dama suna sana’a dan samun taro sisi.

Malam yace akwai inda mata suke yin abinda maza basu iya yi hakanan akwai inda maza ke yin abinda mata basu iya yi.

Karanta Wannan  Dama can ba cancanta aka bi ba, an bashi aikinne saboda yana kama da turawa, ya iya irin turancin turawa>>Jafar-Jafar kan ajiye aikin me magana da yawun shugaban kasa, Ajuri Ngelale

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *