Wannan Wani dan Najeriya me suna Abbancy Radda dake soyayya da wata ‘yar kasar India yayin da karatu ya kaishi can.
Ya ta saka hotunan masoyiyar tasa inda rade-radi suka fara yawo cewa yana shirin aurenta ne.