Friday, July 17
Shadow

Rahotanni sun ce Kwanaki kadan da Musuluntarsa, Burna Boy zai gina Katafaren Masallaci

Rahotanni sun bayyana cewa, Shahararren mawaki Burna Boy da hutudole ya kawo muku Rahoton cewa ya musulunta, a yanzu kuma zai gina katafaren masallaci.

Masallacin da zai gina an ce zai lakume Naira Biliyan 2.25.

Kuma zai zama daya daga cikin manyan masallacin Africa.

Burna Boy dai ya zabi sunan Abdulkarim bayan musuluntw

Karanta Wannan  Bidiyo: Mutumin da ya yi ta fadar kalamai marasa dadi akan Buhari bayan rashinsa, ya fito ya bada hakuri yace bai san an masa Bidiyo ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *