Thursday, May 22
Shadow

Hotuna: Kalli yanda Ali Jita da iyalansa suka haskaka

Tauraron Fina-finan Hausa, Ali Isa Jita kenan a wadannan hotunan inda yake tare da iyalansa a wadannan hotunan da suka haskaka.

Ya saka hotunan a shafinsa na sada zumunta inda masiyansa da yawa suka yaba.

Karanta Wannan  Kalli Hoton Ali Jita da mahaifiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *