Sunday, December 14
Shadow

Hotuna: Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya

Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya.

A jiya Juma’a ne dai aka daura auren Dauda Kahutu Rarara da amaryarsa, Aisha A Birnin Maiduguri na jihar Borno.

Rahotanni sun ce Rarara ya biya sadakin Naira 500,000 sannan kuma ya yiwa A’isha Humaira Akwatuna 50.

Karanta Wannan  Hotuna: Wani muatashi ya kkashe mahaifiyarsa ya jefa gawar a cikin rijiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *