Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jewa matar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, A’isha da iyalanta gaisuwa.
Hakan ya faru ne bayan da ya isa kasar Ingila inda suka je dakko gawar Tsohon shugaban kasar.