Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta hadu da Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu wadda ta tayar da kura a cikin kwanakinnan.
Rahama Sadau ta wallafa hotunansu tare a shafinta na sada zumunta.