Wata shahararriyar me nuna tsiraici a kafafen sada zumunta, Brittany Renner ta musulunta.
Ta bayyana cewa ta ga hasken musulunci ne shiyasa ta tuba dashiga addinin.
A wasu hotunan ta da ta wallafa an ganta sanye da Hijabi maimakon kaya tsirara da aka saba ganinta dasu.
A wani Bidiyo data wallafa kuma ta bayyana cewa har kayan sawarta ta canja.