Saturday, September 19
Shadow

Hotuna: Shahararriyar me nuna tsiraici ta musulunta

Wata shahararriyar me nuna tsiraici a kafafen sada zumunta, Brittany Renner ta musulunta.

Ta bayyana cewa ta ga hasken musulunci ne shiyasa ta tuba dashiga addinin.

A wasu hotunan ta da ta wallafa an ganta sanye da Hijabi maimakon kaya tsirara da aka saba ganinta dasu.

A wani Bidiyo data wallafa kuma ta bayyana cewa har kayan sawarta ta canja.

Karanta Wannan  Magidanci ya sayar da Dansa me watanni 11 kacal a Duniya ya buga caca da kudin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *