Thursday, March 26
Shadow

Hotuna: Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya bayan hutun tsawon lokaci a Landan

Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan hutun da yayi na tsawon lokaci a Landan dake kasar Ingila.

Shugaba Buhari ya sauka a filin jirgin malam Aminu Kano dake Kano inda manyan jami’an gwamnati da ‘yan uwa da abokan arziki suka tarbeshi:

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ya fasa aurenta saboda ya gano tana da 'ya'ya biyu bata gaya masa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *