July 1, 2024 by Bashir Ahmed Yadda Aka Kawata Fadar Sarki Aminu Dake Nasarawa Da Hotunan Mahaifinsa, Marigayi Ado Bayero. Karanta Wannan Ji yanda ta kaya bayan da gwamna Abba yace a rushe gidan Nasarawa da Sarki Aminu Ado Bayero ke zaune a ciki