Yadda dan gidan ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya kammala digiri na biyu a Jami’ar kasar Ingila, Inda ya karanci fannin shari’a. Ministan ne ya wallafa hakan a shafinsa na X, inda yake alfahari da hakan.
Nyesom Wike