Tauraruwar Fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta kaowa tsohuwar abokiyar aikinta, Halima Atete ziyara a gidan mijinta a Maiduguri.
Rahama ta saka hotunan da suka dauka tare a shafin ta na sada zumunta.