Saturday, December 13
Shadow

Hotuna:Kalli yanda wata mahaukaciya ta haihu a bainar jama’a a jihar Naija

Wata mahaukaciya ta haihu a bainar jama’a a Suleja dake jihar Naija.

Lamarin ya farune a yau, Ranar Laraba.

Ta haihune a kusa da titi inda mutane 2 suka taimaka mata wajan haihuwar.

Ta haifi jaririya mace wadda daga baya aka kaita Asibitin Suleja.

Karanta Wannan  Gwanin ban Tausai: Kalli Bidiyon yanda kasa ta rufta da mutane a wajan hakar ma'adanai a jihar Naija, Mutane 30 sun mutu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *