Hotunan Ƙauran Bauchi Bala Mohammed na neman takarar shugaban ƙasa suna ci gaba da karaɗe wasu sassan Arewacin Nijeriya. Mene ne ra’ayoyin ku, kuna ganin zai kai labari a zaɓen shakarar 2027?