Maryam Ibrahim Shettima na cikin waɗanda aka miƙa sunayensu cikin jerin ministocin gwamnatin Shugaba Tinubu domin a tantance su a watan Agusta, amma aka janye sunan nata daga baya.
An ɗaura aurenta da abokin karatunta a Landan, Dr Adam Kaka a birnin Kano.