Tuesday, October 15
Shadow

Bidiyo: Kasa karanta sabon taken Najeriya da ‘yan Kwallon Najeriya suka yi ya jawo cece-kuce

Bidiyon ‘yan kwallon Najeriya a filin wasan da suka buga wasa da kasar Africa ta kudu ya jawo cece-kuce.

Bidiyon ya nuna ‘yan kwallon na Najeriya sun ki rera sabon taken ko kuma ince sun kasa rerashi.

Saidai za’a iya cewa, har yanzu mutane da yawa basu kai ga iya taken ba.

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu dai ya bayyana cewa, canja taken na daya daga cikin muhimman ayyukan da yake son yi a Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda matasa suka yi mummunan hàdàri a Jalingo saboda tukun ganganci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *