Hotunan Hawan Nassarawa na yau a gidan gwamnatin jihar Kano. Mai Martaba Sarkin kano Muhammadu Sunusi ya samu tarba daga Mataimakin Gwamnan Jihar, Kwamared Aminu Abdussalam.