Monday, December 16
Shadow

Hotunan Nafisa Abdullahi tana motsa jiki a kasar Amurka

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata tana motsa jiki a birnin Washington DC na kasar Amurka.

Ta wallafa hotunan a shafinta na sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Kayatattun hotunan Nafisa Abdullahi a motarta ta Alfarma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *