Friday, January 16
Shadow

Hotuna:Shugaba Tinubu ya gana da gwamnan Anambra, Charles Soludo

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo.

Babu dai cikakken bayani kan me suka tattauna

Karanta Wannan  Sojojin Najariya sun ce sun kashe 'yan Bindiga 10,937 da kama guda 12,538 a shekarar 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *