Saturday, May 24
Shadow

Hotuna:Wannan budurwar na neman mijin aure

Wannan budurwar ta dauki hankula a shafukan sada zumunta yayin da aka ganta rike da kwali tana neman mijin aure.

Ta bayyana cewa shekarunta 38.

Karanta Wannan  Hoto:Na gaji da cin amanar mijina ta hanyar yin tarayya da wasu mazaje, Matar aure ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *