Friday, January 16
Shadow

Hukumar babban birnin tarayya Abuja ta kulle ofishin hukumar karbar Haraji ta kasa, FIRS, da bankin Access Bank, da gidan Man Total da sauransu saboda rashin biyan Haraji

Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja, FCTA ta kulle matan gine-gine a birnin saboda rashin biyan kudaden haraji da ake binsu.

Wasu daga cikin manyan gine-ginen da aka kulle sun hada da:

Babban Ofishin Jam’iyyar PDP na kasa.

Ofishin hukumar tattara Haraji na kasa, FIRS dake Zone 5.

Ofishin Access Bank dake Wuse.

Da ofishin al’adun kasar China dake Zone 5.

Da gidan man Total dake Zone 5.

Da dai sauransu.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon Adam A. Zango ya fara taka kafarsa bayan Hadarin da ya rutsa dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *