Friday, December 5
Shadow

Hukumar Hizbah Ta Jihar Kano Ta Haramta Sauraron Wakar Hamisu Breaker Mai Suna ‘Amanata’ inda tace Zìnà wayar ke nunawa dan haka Haramunne sauraronta

Hukumar Hizbah Ta Jihar Kano Ta Haramta Sauraron Wakar Hamisu Breaker Mai Suna ‘Amanata’

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi kira ga matasa da su ƙauracewa sauraron waƙar Amanata ta Hamisu Breaker, tana mai cewar wannan waƙar haramun ce baki ɗaya.

Mataimakiyar Babban Kwamandan Hisbah a ɓangaren Mata Dakta Khadija Sagir Sulaiman ce ta bayyana hakan, ta ce, waƙar ta fito ƙarara tana nuna źìña daga yadda mata suke hawa suna irin wani lanƙwashe-lanƙwashe da karya murya.

Karanta Wannan  Usman da Umar (AS) zasu iya canja hukuncin da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi kuma hakan yayi daidai>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *