Friday, December 5
Shadow

Hukumar Sojojin Najeriya ta Hana manyan Sojoji auren ‘yan kasar waje da Kuratan Sojoji

Hukumar Sojojin Najeriya ta yi sabuwar doka inda ta Haramta wa manyan sojoji auren mata wadanda ba ‘yan Najeriyar ba.

Hakanan Sabuwar dokar ta kuma Haramtawa Manyan sojoji auren Kurata.

Sabuwar dokar na zuwa ne bayan samun sabon shugabancin gidan soji.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Neman Shawara: Na gano Malamin Budurwar da zan aura na jami'a yana aikata Alfasha da ita, Me ya kamata in yi? Inji Matashi daga jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *