Tuesday, September 22
Shadow

Hukumar Sojojin Najeriya ta Hana manyan Sojoji auren ‘yan kasar waje da Kuratan Sojoji

Hukumar Sojojin Najeriya ta yi sabuwar doka inda ta Haramta wa manyan sojoji auren mata wadanda ba ‘yan Najeriyar ba.

Hakanan Sabuwar dokar ta kuma Haramtawa Manyan sojoji auren Kurata.

Sabuwar dokar na zuwa ne bayan samun sabon shugabancin gidan soji.

Karanta Wannan  Kaso 70 cikin 100 na 'yan Najeriya, Musulmai da Kiristoci duk Cin hanci ya musu Katutu>>Inji Ali Jita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *