Friday, December 5
Shadow

Idan kasan Mota Toyota Corolla kake Tukawa, inka ganni a hanya karka sake ka kulani dan na fi karfika>>Inji Fatima

Wata matashiya me suna Fatima ta jawo cece-kuce sosai bayan data bayar da labarin yanda ta kaya tsakaninta da wani Saurayi me tuka Toyota Corolla.

Tace tana tafiya ya tsayar da ita a titi.

Tama rasa abinda zata ce masa amma tace duk wanda yasan yana tuka Toyota Corolla kada yace zai mata magana dan ta wuce da saninsa.

https://twitter.com/big__teee/status/1988694574135668834?t=26eedVkoQOS_I_JvpIsACQ&s=19
Karanta Wannan  An rantsar da shugabar ƙasa mace ta farko a Namibia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *