Monday, March 23
Shadow

Idan na zama shugaban kasa, Daga Kaduna zan rika gudanar da mulkina>>Inji Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Peter Obi ya bayyana cewa, idan ya zama shugaban kasa, daga Kaduna zai rika gudanar da mulkinsa.

Ya bayyana hakane a wajan wani taro a jihar Kaduna da ya halarta.

Yace Kaduna ta yi kusa da Abuja sosai ta yanda idan ta kama shugaban kasa zai iya zuwa ya gudanar da taro a Kaduna har ya huta ya kuma koma Abuja.

Yace idan ya zama shugaban kasa, zasu dawowa da Kaduna kwarjininta data rasa.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Kalli Bidiyon yanda Hafsat Baby ta furta kalmar "Fita daga Musulunci " wajan cacar bakin da suke ita da Sadiya Haruna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *