Sunday, December 14
Shadow

Idan Namiji ya miki Ba daidai ba kina son yin maganinshi, kawai ki kalamai sharrin cewa ya miki Fyàdè>>Inji Wannan matar

Wata mata ta dauki hankula bayan da ta bayyana cewa hanya mafi sauki ta yin maganin maza itace kala musu sharrin fyade.

Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta inda abin ya baiwa mutane mamaki.

A kwanannan ne dai Sanata Natasha Akpoti ta zargi kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio da nemanta da lalata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda sojojin Najeriya suka lakadawa 'yansanda dukan kawo wuka suna kuka suna basu hakuri bayan da 'yansandan suka daki wani soja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *