Friday, January 16
Shadow

In kunga dama ku ce Maula nakewa Ahmed Musa dan nace ya bani kyautar Naira Miliyan 10, ina sake nanatawa ina rokon ya bani Naira Miliyan 10>>Inji Mansurah Isah

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana cewa masu cewa wai Maula takewa Ahmed Musa dan tace ya bata kyautar naira Miliyan 10 hakan bai dame ta ba.

Tace tana sake nanata rokonta gareshi.

Sannan tace Ta samu labarin daya daga cikin matan Ahmed Musa din ta ga post dinta kuma ta yi dariya tace Allah ya cidata.

A dazu Hutudole ya kawo muku Rahoton cewa, Mansurah Isah ta nemi Ahmed Musa ya bata kyautar Naira Miliyan 10.

Karanta Wannan  PDP ta nemi Tinubu ya yi bincike kan tiriliyan 25 da ta zargi 'yan APC da sacewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *