Wednesday, May 21
Shadow

Ina Bin Rarara Bashin ₦2500 Kuma Sai ya Biya Ni”>>Inji Wannan tsohon Abokin nasa

Ina Bin Rarara Bashin ₦2500 Kuma Sai ya Biya Ni”

Wasu Zasuce Karya nakeyi ko Sharri nake masa, amma kuje Ku Tambayeshi Waye Haruna masta, Bazai Taba mantawa ba, domin Bayan yadawo daga makarantar Allo baida wani abokin da suke Tare kullum sai Ni, Kudin Da Zai fara zuwa Studio Ya Rera waka Ni na bashi Aro ₦2500, Tun bayan fara wakarsa Yabar unguwar mu, Duk irin neman da zan masa nayi Domin ya Sakamun irin taimakon da nayi masa, amma baya Daukan waya Tun A baya cen, Yanzu ma banida Number da ake samun sa”

Duniya kenan Kayiwa Mutum Rana yayi maka Dare.

Karanta Wannan  Mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa Ta Rasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *