Monday, August 10
Shadow

Tumaki sun fi mutane yawa a ƙasar New Zealand – Rahoto

Awaki sun fi mutane yawa a ƙasar New Zealand – Rahoto.

Kididdigar da Hukumar Gwamnatin New Zealand ta fitar ta nuna cewa har yanzu yawan awaki ya fi na mutane a kasar.

Duba da yawa tumaki har miliyan 23.6 da kuma yawan mutane da ya kai miliyan 5.3, akwai kimanin tumaki 4.5 ga kowane ɗan New Zealand, kamar yadda ƙididdiga ta nuna.

Bisa kididdigar da aka yi, wannan ya ragu daga tumaki 22 nan ga kowane mutum a cikin 1982, lokacin da noman tumaki don nama da ulu ya kasance mafi girma a New Zealand.

Karanta Wannan  Jam'iyyar SDP jam'iyyar karyace kanwar APC ce shiyasa kuka ga 'yan APC ne kadai ke ta tururuwar shiga cikinta>>Inji Buba Galadima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *