Friday, December 5
Shadow

Ina mamakin yanda ake mana Qazafin wai muna Lalata da Mhata, Saboda matan dake bin mu mun yi ‘ya’ya da jikoki dasu>>Inji Tanimu Akawu

Tauraron Fina-finan Hausa, Tanimu akawu ya bayyana cewa, Abin na bashi mamaki wai da ake musu Qazafin cewa, suna lalata da mata.

Yace yawanci matan dake binsu sun yi ‘ya’ya da jikoki dasu.

Yace dan fim me taimako ne inda yace shi kanshi ya aurar da yaran mutane 2.

Tanimu Akawu ya kawo misalin yanda wata yarinya bafulatana da akawa auren dole ta gudo ta sameshi tace tana son shiga film inda yace sai da ya kira iyayenta.

Yace da Kano ta je da an lalata mata rayuwa.

Karanta Wannan  Makaho ne kawai zai ce Tinubu baya kokari>>Inji Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *