Wata matar aure ‘yar shekara 22, Zainab Isa ta ka$he mijinta mai shekaru 25, Ibrahim Yahaya a wata rigima da suka yi a gidansu dake Unguwar Abbari da ke Damaturu a jihar Yobe.
A Yau ta rundunar ƴan sandan jihar Yobe ta cafke wacce ake zargin wadda yanzu haka ƴaƴansu Biyu, domin gudanar da binciken musabbabin faruwar lamarin