Tuesday, February 24
Shadow

Inna lillahi wa inna ilaihi Raji’un: Jirgin saman Sojojin Najeriya ya kara yin kuskure akan farar Hula

Rahotanni daga jihar Naija na cewa, jirgin sojin saman sojojin Najeriya ya sake kuskurewa akan farar hula a jihar Naija.

Lamarin ya farune a Kurgi dake karamar hukumar Kuriga.

Lamarin ya farune ranar 25 ga watan Janairu wanda ya yi sanadiyyar jikkatar mutane da dama.

An jima dai ana samun irin wannan kuskuren akan farar Hula a Najeriya.

Karanta Wannan  Kafar mu kafar Kwankwaso a siyasa duk inda ga tafi zamu bishi - Abba Gida Gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *