INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Dan Agaji Ya Rasu Yana Tsaka Da Yi Wa Mahajjata Hidima A Filin Jirgìn Samà Na Jihar Bauchi.

Za a yi jana’izar Malam Miftahu Dahiru (Zakiru) a safiyar yau Litinin da misalin karfe 9am a kofar Zawiyyar gidan Barebari dake jihar Bauchi.
Allah Ya jikansa.