Friday, November 27
Shadow

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Mahaifin Abale Ya Rasu

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Mahaifin Abale Ya Rasu.

Za a yi jana’izarsa bayan sallar la’asar a Darmanawa Royal City a Kano.

Allah Ya gafarta masa.

Karanta Wannan  Bani da tabbacin tsaron rayuwata, za'a iya kamani a tsare ba da son raina ba>>Sanata Natasha Akpoti ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *