Wednesday, February 25
Shadow

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Malami Mafi Tsufa Cikin Malaman Shi’à Na Duniya Ya Rasu

Allah Ya yi wa Ayatullahi Sayyid Aliyul Bu’āj rasuwa a safiyar yau Laraba.

Kafin rasuwarsa, ya kasance daya daga cikin manyan Malaman Shi’a na duniya a birnin Najaf kuma mafi tsufa cikinsu, domin ya rasu yana da shekaru 103 a duniya.

Allah Ya gafarta masa.

Karanta Wannan  Kasar Kazakhstan ta haramta sanya Niqabi da duk wani abu me rufe fuska

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *