Malam Abdulrahman Umar ya bayar da labarin yanda suka kama wata yarinya ‘yar Islamiya a Otal.
Malam yace wani abokinsa ne ya kai masa ziyara.
Yace shine ya je ya kama masa daki a Otal inda anan ne suka ga yarinyar hadda Hijabinta.