Monday, November 23
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Kalli Bidiyon yanda aka kama wata Yarinya da aka tura Islamiya a Otal

Malam Abdulrahman Umar ya bayar da labarin yanda suka kama wata yarinya ‘yar Islamiya a Otal.

Malam yace wani abokinsa ne ya kai masa ziyara.

Yace shine ya je ya kama masa daki a Otal inda anan ne suka ga yarinyar hadda Hijabinta.

Karanta Wannan  Idan Har Ɗan El-Rufai Bai Yarda Da SDP Ba, Wane Ɗan Nijeriya Ne Mai Hankali Zai Yarda Da Wannan Jam’iyya, Inji Reno Omokri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *