
Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta bayyana cewa ta gamu da mummunan Hadari.
Ta bayyana hakane a shafin nata na Tiktok inda ta wallafa Bidiyon motarta GLK wadda aka gani a cikin rami duk ta lalace.
Tace Allah ya tsareta ta tsallake rijiya da baya.
Rahama tace rayuwarnan ba tabbas.