Sunday, December 14
Shadow

Iya wuya muna tare da Hamisu Breaker>>Inji Murja Kunya

Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa, tana tare da Hamisu Breaker inda tace baiwarshi Daga Allah ce ba malamai yake bi ba.

@murjakunya0

🕺🧎‍♂️🧎‍♂️🧎‍♂️🧎‍♂️🙏

♬ original sound – YAGAMEN

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok.

Haka na zuwane bayan da wakarsa ta Amanata ta jawo cece-kuce har hukumar Hisbah ta dakatar da sauraron tabinda tace tana tallata Zina.

Karanta Wannan  Yaudararku ake, Babu wata jam'iyyar adawa a Najeriya, Duk APC sukewa Aiki>>Inji Sowore

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *