Saturday, December 13
Shadow

Jahilaine ke shugabantar Najeriya a yanzu>>Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, Jahilaine ke mulkar Najeriya a yanzu inda yace yawanci wanda basu da isashshen limi ko Wanda basu dashine suke gaba-gaba a Gwamnati.

El-Rufai ya bayyana hakane a wajan wani taron karfafa Dimokradiyya da ya faru a babban barnin tarayya, Abuja.

El-Rufai ya zargi Jam’iyyar APC da yin halin ko in kula game da yin shugabanci na gari.

El-Rufai yace shi bai ganewa kan Jam’iyyar APC ba dan kuwa komai nata ya lalace ba taron Jam’iyyar babu wata harka ta ci gaba.

Karanta Wannan  Muna ci gaba da kokarin gyara wutar lantarkin Arewa data lalace kuma zuwa yanzu mun kashe Naira Biliyan 29 a wajan gyaran>>Gwamnatin Tarayya

1 Comment

  • Sunusi Adamu Guduma

    All our problems will disappear Insha Allah, Allah ya Azurtamu da samun shuwagabanni na gari, Allah ya gyara Nigeria.

Leave a Reply to Sunusi Adamu Guduma Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *