Thursday, February 6
Shadow

Jahilaine ke shugabantar Najeriya a yanzu>>Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, Jahilaine ke mulkar Najeriya a yanzu inda yace yawanci wanda basu da isashshen limi ko Wanda basu dashine suke gaba-gaba a Gwamnati.

El-Rufai ya bayyana hakane a wajan wani taron karfafa Dimokradiyya da ya faru a babban barnin tarayya, Abuja.

El-Rufai ya zargi Jam’iyyar APC da yin halin ko in kula game da yin shugabanci na gari.

El-Rufai yace shi bai ganewa kan Jam’iyyar APC ba dan kuwa komai nata ya lalace ba taron Jam’iyyar babu wata harka ta ci gaba.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Shugaba Tinubu ya sauka a China domin ganawa da Shugaban China Xi Jinping

1 Comment

  • Sunusi Adamu Guduma

    All our problems will disappear Insha Allah, Allah ya Azurtamu da samun shuwagabanni na gari, Allah ya gyara Nigeria.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *