Wednesday, February 5
Shadow

Jarumar Finafinan Hausa, Fati Slow Ta Rasú

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN:

Jarumar Finafinan Hausa, Fati Slow Ta Rasú.

Ta rasu ne a wani yankin da ake kira Habasha a kusa da kasar Sudan, inda za a yi jana’izar ta a can, sannan a yi zaman makoki a gidan su dake Unguwa Uku a jihar Kano.

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: 'Yan Crypto sun sa ankulle Tweeter account din Naziru Sarkin Waka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *