Wednesday, January 15
Shadow

Ji Abinda dan gidan Sarki Muhammad Sanusi II, Adam Sanusi yace bayan hukuncin kotu a yau wanda ya jawo cece-kuce

Dan gidan me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, Adam Muhammad Sanusi wanda aka fi sani da Ashraf ya bayyana godiya ga Allah bayan hukuncin kotu a yau.

https://twitter.com/Adam_L_Sanusi/status/1803838627111199087?t=kdRE0ZRuHq-RtRIePMxwNg&s=19

Kotu dai ta soke sabuwar dokar data soke sabbin masarautun Kano wanda lamarin ya kawo rudanin fahimta tsakanin masoyan Sarki Muhammad Sanusi II da Masoyan Sarki Aminu Ado Bayero.

https://twitter.com/Adam_L_Sanusi/status/1803793847878574563?t=D9YU71bHREHJIdEAO8lqjw&s=19

Ya kara da cewa babansa, Watau sarki Sanusi yana nan dai kuma shine me gaskiya.

Karanta Wannan  Ji wata murya da aka ce ta Sarki Sanusi ce tana cewa zasu sauke Gwamna Abba Gida-Gida, "Gara Ganduje ya dawo"

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *