Thursday, December 25
Shadow

Ji abinda Dan Gidan Wike ya cewa Sojan Ruwa Yerima

Rahotanni na ta yawo a kafafen sada zumunta cewa, wai Dan gidan ministan Abuja, watau Nyesom Wike wanda bai dade da zama lauya ba, ya mayarwa da sojan ruwa Yerima da martani bayan sa in sar da suka yi shi da mahaifinsa.

Rahoton wanda a kafafen sada zumunta ne kawai yake yawo ba’a tabbatar dashi ba yace dan gidan Wike yace zai yi maganin Soja Yerima.

Tuni dai Ministan tsaro, Muhammad Badaru ya bayar da tabbacin baiwa Yerima kariya inda yace babu abinda zai sameshi.

Karanta Wannan  Babban Abin Alfaharina shine har shekarar 2024 ta kama ta kare ban sha giya ko sau daya ba>>Inji Mawakiyar kasar Amurka, Rihanna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *