Thursday, December 4
Shadow

Ji abinda ‘yan Bindiga suka yi a Minna babban birnin jihar Naija da ya tayar da hankula

‘Yan Bindiga a babban birnin jihar Naija watau Minna sun shiga wani rukunin gidaje me suna M.I Wushishi Estate inda suka lalata ababen hawa sannan suka yi gargadin a tashi daga gidan ko kuma idan suka dawo zasu kashe duk wanda suka iske.

Wani shaidan gani da ido yace lamarin ya farune da rana tsaka.

Yace maharan sun shiga rukunin gidajenne yayin da mazajen gidan ke wuraren aiki.

Kakakin ‘Yansandan jihar, Wasiu Abiodun ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace amma yanzu kura ta lafa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Jami'ar da aka ce ta baiwa Rarara Digirin girmamawa tace damfarar Mawakin aka yi, bata san da maganar ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *