
A yayin da manyan mutane musaman daga jihar Kano suka hallara a Madina dan halartar jana’izar marigayi Aminu Dogo, Dantata.
Ana tababar wanene zai yiwa marigayin sallar gawa?
Wasu rahotanni sun ce marigayin ya bar wasiyyar tsohon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya mai sallar gawa wanda tuni shima yana can Madina.
Saidai Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II duk suma suna can Madinan.
Zuwa anjima zami samu bayani kan yanda ta kaya.