Tuesday, February 3
Shadow

Ji Bukatun da Kwankwaso ya gabatarwa da APC kamin ya yadda ya koma jam’iyyar inda APC din tace ba ta yadda ba zarinsa yayi yawa

Rahotanni sun bayyana game da bukatun da Kwankwaso ya mikawa jam’iyyar APC kamin ya yadda ya koma jam’iyyar.

Saidai APC din ta ki amincewa da wadannan bukatu.

Rahotanni sun bayyana cewa Kwankwaso ya nemi a bashi iko da kaso 20 cikin 100 na jam’iyyar sannan a bashi kujerar mataimakin shugaban kasa.

Saidai APC din ta ki amincewa da hakanninda tace kujerar mataimakin shugaban kasa ba zaa baiwa kowa ba.

Rahoton yace dalili kenan da Kwankwaso yaki komawa APC din.

Karanta Wannan  Kananan yara 3 sun rigamu gidan gaskiya yayin da suke wanka a rafi a jihar Bauchi

1 Comment

Leave a Reply to Umar Ibrahim Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *